1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An fara shirin tallafawa al'ummar al'ummar Arewa maso gabas

Al Amin August 14, 2015

Kwamtin da gwamnatin Najeriya kafa domin tallafawa wadanda rikicin Boko Haram ya rutsa da su, ya fara raba kudaden agaji ga wadanda musamman suke samun kulawar likita asibitoci.

https://p.dw.com/p/1GFni