1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Tarihin tsohon shugaban kasar Ghana Jerry John Rawlings

Suleiman Babayo MNA
November 23, 2020

Shi dai Maraigayi Jerry John Rawlings an haife shi ranar 22 ga watan Yunin 1947 kuma ya bar duniya ranar 12 ga watan Nuwamban wannan shekara ta 2020, yana da shekaru 73.

https://p.dw.com/p/3liPu