1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron APC bayan zabukan fidda gwani

October 10, 2018

Gwamnonin jam’iyyar APC da Shugaba Buhari, sun yi wani zama na gaggawa tare da yanke hukuncin kafa kwamitin sulhu tsakanin 'ya'yan jam’iyyar da suka samu rabuwar kanu a sassa daban-daban na kasar

https://p.dw.com/p/36JnH