1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron AU ya amince da muhimman matakan ci gaba

Suleiman Babayo
January 29, 2018

Taron shugabannin kasashen Afirka da aka kammala a birnin Addis Ababa na kasar Habasha ya amince da wasu matakai kan inganta sufurin jirage gami matakin inganta kasuwanci da hadewar.

https://p.dw.com/p/2rj9Y