1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tattaunawa da tsagerun yankin Niger Delta ta gaza

Muhammad Bello/YBJuly 4, 2016

Tattaunawar da ke gudana tsakanin bangaren gwamnatin Najeriya da 'yan bundigar yankin Niger Delta ta fada rudani, inda yanzu 'yan bundigar suka koma bude wuta.

https://p.dw.com/p/1JIuD