1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Neman tsagaita wuta a Afganistan

Abdul-raheem Hassan
August 20, 2018

A ranar Litinin ne 'yan kasar Afganistan ke fatan ganin fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin gwamnati da Taliban, 'yan kasar dai na fatan yarjejeniyar za ta ba su damar gudanar da shagulgulan Sallar layya.

https://p.dw.com/p/33QZy