1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsaka mai wuya ga 'yan gudun hijira

Uwais Abubakar IdrisSeptember 22, 2014

'Yan gudun hijira a Najeriya na cikin halin tsaka mai wuya bayan da suka tsere daga garin Gwoza na jihar Borno domin gujewa hare-haren Boko Haram mai gwagwarmaya da makamai a kasar. Kungiyar nan ta "Bring Back Our Girls" ce dai ta ce ta gano 'yan gududn hijirar a garin Kubura da ke daf da Abuja babban birnin Tarayyar Najeriyar.

https://p.dw.com/p/1DH9L