Tsibirin da mutane ke kwanciya tare da maciji

Now live
mintuna 03:33
Musambwa, tsibiri a Lake Victoria a Uganda inda maza da macizai kawai ke zaune. Masunta a yankin na daukar macizan a matsayin iskokai amma ba macizai ba.