1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Turai da Afirka a bunkasa arziki

Abdullahi Tanko Bala YB
December 18, 2018

Shugabanni da manyan jami'an gwamnati daga kasashe fiye da 50 na Kungiyar Tarayyar Turai da Afirka sun gudanar da taron koli a Talata a birnin Vienna domin karfafa kawancen tattalin arziki da zuba jari.

https://p.dw.com/p/3AL8V