1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Turkiya da EU sun hada kai kan 'yan gudun hijira

Umaru Danladi Aliyu/ YBOctober 5, 2015

Shugaban Turkiya, Recep Tayyip Erdogan na Bruessels, dan ganawa da shugabannin kungiyar hadinkan Turai, kan hanyoyin hadin kai tsakanin bangagorin biyu game da matsalar kwararar 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/1Gj0c