1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

UNICEF: Harin bama-bamai da yara na karuwa

April 12, 2017

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya fidda wani rahoto da ke nuna karuwar amfani da kananan yara da 'yan Boko Haram ke yi wajen kai hare-haren kunar bakin wake.

https://p.dw.com/p/2b844