1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Warware takaddama kan ranaikun zabe

March 2, 2018

A mataki na dakile takaddamar da ake fuskanta kan sanya ranaikun gudanar da zabubbuka a Najeriya hukumar INEC ta sanar da ranaikun zabe na shekaru 36 masu zuwa wanda bisa doka take da hurumin yin haka.

https://p.dw.com/p/2tbCe