1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wasan mamaki ga mai nakasar kafa

May 23, 2019

Isatou Nyang ita ce kadai mace mai gogayya a wasannin masu bukata ta musamman. Ta wakilci kasar Gambiya a gasar masu bukata ta musamman a shekarar 2012 a birnin Londan.

https://p.dw.com/p/3Iy3h