Wasannin Bundesliga kai tsaye

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta Rediyo.

Bundesliga Radio Kai Tsaye, a ranar Asabar muna dauke da sabon wasa. Mouhamadu Auwal Balarabe da Gazali Abduo Tasawa za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 2:25 na rana agogon Najeriya da Nijar don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin  Mönchengladbach da Borrusia Dortmund. Za ku iya kamamu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita  16, Kilohats 17840 da mita 19, kilohaz 15195. Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:


Najeriya:

Freedom Radio – Kano, Dutse, Kaduna

Radio Kano

Prestige FM - Minna

Rima FM 97.1 – Sokoto

Caliphate FM Sokoto

Liberty FM – Kaduna

BRC – Bauchi

Progress Radio – Gombe

Radio Gotel – Yola

Unity FM – Jos

Platinium FM - Keffi


Nijar:

Anfani – Niamey, Konni, Diffa, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Tambara- Tahoua

Garkuwa – Maradi

Kaocen- Arlit

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué – Filingué

Niyya – Konni

Nomade - Agadez

Saraounia - Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah – Zinder

Tarmamuwa – Tessaoua

Té Bon Sé - Tillabéri

Radio Rurale de Rounkondoum- Doumega


Ghana

Zuria FM – Kumasi


Kamaru

Radio Communautaire Tikiri FM - Meiganga

Radio Salaaman  - Garoua


Burkina Faso:

Horizon FM - Fada-Ngourma

Côte d'Ivoire:

Tere FM – Abidjan


Mali:

Koukia FM 107.8 - Ansongo

Radio Rurale - Ménaka

Radio Voix des Foghass - Bourem


Senegal:

Radio Dunyaa FM – Tamba