1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yabo kan 'yancin fadin albarkacin baki

May 29, 2019

Ana samun sauye-sauye tsakanin kafofin yada labarai, da siyasa da kuma 'yan siyasa, kuma abin da kwararru suka tattauna ke nan lokacin zaman taron da ya gudana a birnin Bonn na Jamus. Taron kafafen yada labarai da tashar DW inda daga ciki aka bayar da lambar yabo game da jajircewa kan fadin albarkacin baki.

https://p.dw.com/p/3JSd3