1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yajin aikin kafafan yada labarai a Nijar

.Abdoulaye Mamane Amadou (YB)February 5, 2018

A Jamhuriyar Nijar a ranar Litinin din nan ce wasu kafafen yada labaru na rediyo da talabijin masu zaman kansu sun shiga yajin aiki don nuna yadda masu iko ke gallaza masu.

https://p.dw.com/p/2s9Oz