Yaki da auren wuri a Malawi

Now live
mintuna 03:44
Auren wuri a Malawi ya zama ruwan dare. Enala Ngulu wadda ta yi aure ta na yar shekaru 13 ta kudiri aniya ta daura yaki wannan tsohuwar da al'adar.