1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yaki da cin hanci ga 'yan sandan Najeriya

Abdullahi Tanko Bala AK
February 20, 2018

Duk da matakin sufeta janar na 'yan sandan Najeriya na soke wuraren binciken ababen hawa a manyan hanyoyin kasar, 'yan sandan sun ci gaba da tsayar da motoci suna karbar na goro.

https://p.dw.com/p/2szDA