Yaki da cutar HIV a Najeriya

A dubi bidiyo 02:52
Now live
mintuna 02:52
Ayyukan mayakan kungiyar Boko Haram sun taimaka a yaduwar cutar HIV ko Sida a yankin Arewa maso gabashin kasar musanman a tsakanin mutanen da ke rayuwa a sansanonin 'yan gudun hijira.