'Yan gudun hijiran Gambiya a Jamus na bin sawun siyasar kasarsu

Now live
mintuna 02:49
Yayinda suke fafitikar samun izinin mafakar siyasa a Jamus, 'yan gudun hijirar Gambiya na lura da yanayin siyasar kasarsu bayan shekaru 22 da mulkin Yahya Jammeh.