1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan sanda sun bazama bincike kan bacewar wani basarake

Abdullahi Maidawa Kurgwi AA
November 21, 2018

Rundunar 'yan sandan jihar Plateau da ke Najeriya, ta ce jami’anta suna kan kokarin gano wadanda suka yi garkuwa da wani basaraken gargajiya mai daraja ta biyu a karamar hukumar Shendam da ke jihar.

https://p.dw.com/p/38gXe