Shirin Lafiya kan kayyade iyali
June 7, 2019Talla
Yawan al'ummar Afirka na karuwa inda ake ganin alkaluman jama'a ka iya ninka wa idan har ba a samu sauyin halaya ba na al'umma ciki har da mataki na bin tsarin kayyade iyali.