1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Zabe don kawo karshen rushe muhallai

March 6, 2019

Badia na daya daga cikin unguwannin talakawa a birnin Legas a Najeriya. Akasarin mazauna wannan unguwa dai na rayuwa ne cikin tsofaffin rumfuna, inda da wuya ka ga mai gidan sauro, balle dakunan bahaya da na wanka.

https://p.dw.com/p/3EZ3p