1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben Shugaban Kasa a Faransa

Mohammad Nasiru Awal
May 5, 2017

A wannan Lahadi ce za a gudanar da zaben shugaba kasa a Faransa. A ranar ce 'yan kasar za su dauki mataki tsakanin matashi mai sassauci ko kuma 'yar ra'ayin rikau. Hankalin duniya na kan zaben mai muhimmanci.

https://p.dw.com/p/2cV4t