1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An koma ruwa bayan tsagaita wuta a Gaza

Mahmud Yaya Azare LMJ
November 14, 2019

Isra'ila ta ci gaba da kai hare-hare a yankin Zirin Gaza bayan tsagaita awuta na dan wani lokaci da suka yi, sakamakon bukatar hakan daga kasar Masar.

https://p.dw.com/p/3T2bY