1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar Sojojin Najeriya a Borno

August 13, 2018

An shiga rudani a Maiduguri lokacin da Sojoji suka yi tawaye a filin jirgin sama, bayan da aka nemi sauya musu wurin aiki zuwa kan iyaka da Nijar.

https://p.dw.com/p/334qx