Zargin satan agajin 'yan gudun hijiraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl-amin Suleiman Muhammad08/09/2016August 9, 2016Ana zargin karkatar da manyan motocin dakon kayan abinci 60 da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ware domin tallafawa al’ummmar jihar Borno da ke fiskantar matsalar yunwahttps://p.dw.com/p/1JernTalla