1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zuma na kan gaba a zaben Afirka ta Kudu

Mouhamadou AwalMay 8, 2014

A lokacin da hukumar zaben Afirka ta Kudu ke tantance kuri'un da aka kada a zaben gama gari, akaluma sun nunar da cewa jam'iyyar ANC ta yi wa DA rata da yawan kuri'u

https://p.dw.com/p/1BwHi