1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Adawa ta samu nakasu a siyasar Nijar

Mammane Kanta/YBAugust 15, 2016

Manyan jam'iyyun adawa a Nijar na kallon-kallo tsakanin juna bayan da MNSD Nasara ta koma tafiya da masu mulki. Abin da wasu 'yan adawa ke cewa a yi dai mu gani.

https://p.dw.com/p/1Jidr