1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bazoum ya kayar da 'yan adawa a kotu a Diffa

Abdourahamane Hassane
December 3, 2020

Mutane guda biyar ne na jam'iyyar Modem Lumana Africa suka shigar da kara a gaban kotu domin kalubalantar takarar Mohamed Bazoum a zaben shugaban kasa wanda suka ce ba dan kasa ne ba.

https://p.dw.com/p/3mBdx