CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar

An kammala gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka ajin 'yan kasa da shekaru 20 yayin da CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar na hana ta shiga gasar zakarun nahiyar.

A Labarin Wasannin, za a ji Jamhuriyar Nijar ta yi ban kwana da gasar kwallon kafa ta Afirka ta 'yan kasa da shekaru 20 da ta shirya da kuma yadda hukumar kwallon kafa ta Afirka ta yi amai ta lashe dangane da dakatar da kungiyar Al-Ismaily ta Masar da ta yi daga gasar zakarun nahiyar.

Bayanai masu kama

mintuna 09:57
Zamantakewa | 15.04.2019

Labarin wasanni

Zamantakewa | 21.01.2019

Labarin Wasanni: 21.01.2019

Rahotanni masu dangantaka