1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cece-kuce tsakanin Rasha da Turai kan Ukraine

March 13, 2014

Kasashen nahiyar Turai na ci gaba da barazanar daukar tsauraran matakai a kan Rasha bisa kokarin da suka ce tana yi na yin karfa-karfa a yankin Kirimiya na kasar Ukraine.

https://p.dw.com/p/1BPBs
Hoto: Reuters

A dai dai lokacin da wa'adin kada kuri'ar raba gardama a yankin Kirimiya na kasar Ukraine ke kara karatowa, shugabannin kasashen nahiyar Turai na kara yin gargadi ga Moscow dangane da matsayin da ta dauka kan rikicin da ya dabaibaye kasar ta Ukraine wadda ke makwabtaka da bangarorin biyu.