1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hadakan Afirka da Turai don mafita

Yusuf Bala Nayaya
November 30, 2017

Matsalar bakin haure dai da ke zuwa Turai wasu ana cinikinsu a Libiya da bakin talauci da rikici a Afirka na ci gaba da zamewa kasashen kalubale.

https://p.dw.com/p/2oWnH
Elfenbeinküste EU-Afrika-Gipfel | Angela Merkel
Hoto: picture alliance/dpa/Bundesregierung/G. Bergmann

Dubban daruruwa ne dai na bakin haure ke tsallaka teku daga Afirka a hanyar zuwa Turai, lamarin da ke zama barazana ga kasashen na duniya a wannan lokaci.