1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Ramatu Garba Baba LMJ
October 7, 2020

Shirin na wannan lokaci, ya leka Najeriya da makwabciyarta Jamhuriyar Nijar, inda ya zakulo matasan da suka tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu a wadannan kasashe makwabtan juna.

https://p.dw.com/p/3jW3a