1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kara wa'adin rubuta sunayen masu zabe

Mohammad Nasiru AwalJuly 16, 2015

A wani yunkuri na ba wa dukkan 'yan Nijar damar mallakar katin zabe gabanin zaben badi, mahukuntan kasar sun kara wa'adin aikin ba da katin zaben.

https://p.dw.com/p/1G06U