1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kirsimeti: Matakan magance kai hare-hare

Ysuf BalaDecember 24, 2015

Hukumomi a wasu kasashen Afirka sun dauki matakai na kare aukuwar hare-haren kunar bakin wake yayin bukukuwan Kirsimeti. A Jamhuriyar Kamaru ga misali, an hana amfani da bindigogin wasa na yara da kuma abubuwan fashewa da ma wanda ke yin tartsatsin wuta a lokacin Kirsimeti.

https://p.dw.com/p/1HTPH