1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahimmancin dokoki a zaben Nijar mai zuwa

Abdoulaye Maman Amadou/PAWOctober 8, 2015

Masana sun ce jahiltar shika-shikan ka'idojin siyasar kasar na iya haifar da yawan rudani da ma tashe-tashen hankula a lokutan zaben da ake shirin gudanarwa a farkon shekara mai zuwa na 2016.

https://p.dw.com/p/1Gl0l