Matsalar tsaro kalubale a kasashen Afirka ta Yamma

Matsalar na gawurta daga Najeriya inda har yanzu Boko Haram ke ci gaba da yadda ta ga dama zuwa Nijar inda 'yan ta'addar ke kashe sojojin kasar, haka nan Burkina Faso da mayakan suka kai farmaki majami'u da sauransu.

  

Rahotanni masu dangantaka