1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Juyayin sojojin da suka rasu a hare-haren Boko Haram a Bosso

Abdoulaye Mamane AmadouJune 7, 2016

A jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ta ware zaman makoki na kwanaki uku don nuna alhinin da na 'yan kasar dangane da sojan kasar da suka halaka a hare-haren Boko Haram a garin Bosso da ke yankin Diffa.

https://p.dw.com/p/1J23t