1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar na bukatar dokar hana auren wuri

Abdul-raheem Hassan
October 11, 2017

Kungiyoyin fararen hula da na kare hakkin mata da iyali, da hukumar UNICEF da UNFPE a birnin Yamai, sun shirya ganawa ta musamman da majalisar dokoki don nuna damuwa kan aurar da mata masu karancin shekaru.

https://p.dw.com/p/2lf6I