1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar ta cika shekaru 61 da zama Jamhuriyar

Abdourahamane Hassane
December 18, 2019

Bukukwan gudanar da cikon shekaru 61 da Nijar ta zama jamhuriya cikin juyayi na rashin sojoji 71 da kasar ta yi a sakamakon hare-hare na kungiyar IS da ta kai a barakin sojin Inates.

https://p.dw.com/p/3V0yw