1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasar Nijar ta nuna alhininta kan harin da aka kai a Chadi

Abdoulaye Mamane AmadouJune 16, 2015

Shugaban kasar Nijar da ke a matsayin shugaban hukumar raya Tafkin Chadi, ya aika sakon jajantawa ga takwaransa na Chadi Idriss Deby kan harin da aka kai a Ndjamena.

https://p.dw.com/p/1Fi70