1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabanin ra'ayoyi a Majalisar Dokokin Nijar

Gazali Abdou TasawaMay 6, 2014

Har yanzu tsugunne ba ta kare ba a rikicin siyasar Nijar inda lamura ke cigaba da dagulewa musamman bayan zaben mambobin kwamitin zartarwar majalisar dokokin kasar

https://p.dw.com/p/1BuhU