1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sankarau na ci gaba da kisa a Najeriya da Nijar

May 12, 2017

Kungiyar likitoci masu bayar da agaji ta duniya ''Doctors Without Borders'' ta fitar da rahoton cewar cutar Sankarau da ta kashe akalla mutane 836 a Najeriya, ita ce mafi muni da aka samu tun farkon shekara ta 2016.

https://p.dw.com/p/2csmH