1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
May 4, 2021

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ayyana yunkurin kifar da mulki a bangaren wasu da bata ce ko su wanene ba, a yayin da a yau ne wa'adin da masu garkuwa da daliban makarantar Greenfield da ke Kaduna ke cika.

https://p.dw.com/p/3sxsn