1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
October 11, 2021

A cikin shirin za a ji a Najeriya aikin da majalisar datawan kasar ke yi na gyaran fuska ga dokar zabe na sanya ya zama dole ga dukkanin jam'iyyun siyasa su baiwa magoya bayansu ikon zaben ‘yan takara maimakon amfani da wakilai ya sanya maida murtani da ma tada jijiyar wuya.

https://p.dw.com/p/41XZP