1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

April 1, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto game da yadda 'yan Nijar ke bankwana da mulkin Shugaba Mahamadou Issoufou da kuma rahoto kan shirye-shiryen bikin Ista a Najeriya sai rahoto kan 'yan gudun hijirar kasar Mozambik. Akwai shirin Dandalin Matasa da Abu Namu.

https://p.dw.com/p/3rW3z