1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 13.08.2014

August 14, 2014

Gasar sarauniyar shirya abincin gargajiya a Nijar

https://p.dw.com/p/1Cucg

A wani mataki na kara raya al'adun gargajiya a Niger tare da janyo hankalin al’uma kan amfani da abincin gargajiya a kowace shekara kungiyar mata 'yan jarida masu amfani da harsunan gida na shirya gasar fidda gwanar iya girkin abinci na gargajiya.