1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasar Najeriya a shirin kama milkin sabuwar gwamnati

Gazali Abdou Tasawa/Pinado Abdu WabaMay 21, 2015

Yanayin siyasar Najeriya a daidai loakcin da ake shirye shiryen mika milki ga sabuwar gwamnati.Mahawara kan ciwo bashi Domin biyan ma'aikata dama murabus din shugaban jamiyyar PDP na kasa

https://p.dw.com/p/1FTjT
Nigeria Goodluck Jonathan Abdulsalami Abubakar Muhammadu Buhari
Hoto: DW/Ubale Musa

A cikin kudin namu muna dauke da jerin rahotanni kan batun bashin kudi da gwamnatin Goodluck ke nema domin biyan albashin ma'aikata dama maganar kudadan bashin da gwamnatin Goodluck ta gada da wanda ta ke shirin barin gado ga sabuwar gwamnati.Akwai maganar murabus din shugaban jamiyyar PDP na kasa Ahmed Adamu Mu'azu daga kan mukaminsa dama sharhin masana ilimin kimiyyar siyasa kan tasirin wanann mataki akan makomarjamiyyar dama siyasar Najeriyar baki daya.