1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Al'ummar Kenya na zaman makoki

September 26, 2013

Hari a wata cibiyar cinikayya da ke Nairobi, ya hallaka da dama, kuma ya sanya 'yan ƙasa cikin wani yanayi na alhini amma duk da haka sun nuna dauriya da haɗin kai

https://p.dw.com/p/19p0J
Kenya's President Uhuru Kenyatta makes his statement to the nation at the State House in Nairobi on September 22, 2013, following the overwhelming numbers of casualties from the Westgate mall shooting in the Kenyan capital. Kenyan President Uhuru Kenyatta said Sunday a nephew and his fiancee were among the 59 people confirmed killed in an ongoing siege in an upmarket shopping mall by Somali militants. AFP PHOTO / JOHN MUCHUCHA (Photo credit should read John Muchucha/AFP/Getty Images)
shugaban ƙasa Uhuru Kenyatta yana jawabiHoto: John Muchucha/AFP/Getty Images

Daga ƙarshen makon da ya gabata ne al'ummar Kenya ta shiga cikin wani yanayi na juyayi bayan da suka wayi gari mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon harin wasu 'yan ta'adda a wata cibiyar cinikiyya da ke babban birnin ƙasar.

Jami'an tsaron ƙasar tare da tallafin wasu ƙwararru sun shafe kwanaki huɗu suna musayar wuta da 'yan ta'addan kafin su samu suka ci ƙarfinsu. Sai dai iyalai da dama sun yi asarar 'yan uwa da abokan arziƙi a dalilin wannan hari. A ƙasa mun yi muku tanadin rahotannin da muka hada a wannan lokacin